Thursday, 7 December 2017

Kayatattun hotuna daga ziyarar da shugaba Buhari yake yi a kano

Wasu kayatattun hotuna kenan da shahararren me daukar hotonnan, Sani Maikatanga ya dauka a lokacin ziyarar aiki ta kwana biyu da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yakeyi a jihar Kano.

No comments:

Post a Comment