Saturday, 9 December 2017

Kayatattun hotunan Adam A. Zango tare da Nomisgee

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan hoton tare da fitaccen me gabatar da shirye-shirye a tashar Arewa24 kuma mawakin gambara, Aminu Abba Umar wanda akafi sani da Nomisgee, sun dauki wadannan hotunanne lokacin da suke aikin yin wata waka tare.

No comments:

Post a Comment