Tuesday, 5 December 2017

Kayatattun hotunan cikin asibitin Giginyu

 Hotunan cikin Asibitin Ginginyu kenan  da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gina, ya kuma zuba kayan aiki na zamani a ciki, Asibitin na daya daga cikin ayyukan da ake saran idan shugaban kasa Muhammadu Buhari yaje ziyarar aiki gobe zai kaddamar.


Shahararren me daukar hoto, Sani Maikatangane ya dauki hotunan.No comments:

Post a Comment