Sunday, 17 December 2017

Kayatattun hotunan yanda shugaba Buhari, iyalinshi, mataimakin shugaban kasa da gwamnoni suka yanka kek din murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Matarshi, mataimakin shugaban kasa, Osinbajo da amatarshi, gwamnonin Najeriyane suka yanka kek na musamman dan taya shugaban kasar murnar zagayowar ranar hhaihuwarshi.No comments:

Post a Comment