Friday, 15 December 2017

Ko kasan cewa sunan shugaban kasar Zimbabwe na farko ayaba?

CS Banana.jpg
Wannan shine shugaban kasar Zimbabwe na farko kuma wasu sukan yi mamakin jin cewa a cikin sunanshi akwai sunan ayaba da turanci, sunan shi Canaan Sodindi Banana, ya mulki kasar ta Zimbabwe daga shekarar 1980 zuwa 1987.


No comments:

Post a Comment