Monday, 25 December 2017

Korarren dan majalisar wakilai:Abdulmumini jibril da iyalanshi sun taya kiristoci murnar kirsimeti

 Dan majalisar wakilai da aka dakatar, Abdulmumin Jibril da iyalanshi suna taya kirista murnar ranar kirsimeti, a wani sako daya fitar da dandalinshi na sada zumunta da muhawara yace ya aikawa kiristoci da dama kyautukan taya murnar kirsimeti kuma yana jiran cin naman akiyarnan da akan yanka da bikin kirsimetin.Ya kara da cewa yana taya kiristocin murnar bikin na kirsimeti.
Photo:Bighstudio.

No comments:

Post a Comment