Thursday, 21 December 2017

Kungiyar likitocin hakora sun kaiwa shugaba Buhari ziyara

Kungiyar likitocin hakori ta Najeriya sun kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarshi dake Abuja inda suka mika mishi katin taya murnar zagayowar ranar haihuwarshi.
No comments:

Post a Comment