Friday, 8 December 2017

Kungiyar marubuta litattafai ta kasa ta karrama Fauziya D. Sulaiman

Kungiyar maruba litattafai ta kasa ta karrama marubuciyar litattafan hausa kuma me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Fauziya D Sulaiman, muna tayata Murna da fatan Allah ya kara daukaka.
No comments:

Post a Comment