Sunday, 10 December 2017

Kungiyar sanatocin Arewa sun kaiwa shugaba Buhari ziyara a Daura

Kungiyar sanatocin Arewacin Najeriya sun kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara da tammacin yau, Lahadi a gidanahi dake Daura, a cikin tawagar sanatocin hadda gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari.


No comments:

Post a Comment