Monday, 18 December 2017

"Kungiyoyin kwallayen kafa biyar sun daukeni in yimusu wasa">>Ali Nuhu

 Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayya cewa, cikin raha, kungiyoyin kwallon kafa biyar na Najeriya sun dauke shi dan ya buga musu wasa, kungiyoyin dai kamar yanda Ali ya bayyana sune: Kano Pillar, Akwa United, Jos United, Eyimba, da Kuma El-Khanemi.
Alin ya saka rigunan wadannan kungiyoyin kwallan kafa. Kuma abin ya kayatar da masoyanshi.
No comments:

Post a Comment