Monday, 4 December 2017

Kyakkyawan hoton Ahmad Ali Nuhu da Khadija Sani Danja

'Ya'yan manyan taurarin fina-finan Hausa, Ahmad Ali Nuhu da Khadijatul Iman SAni Musa Danja kenan a wannan hoton nasu daya kayatar, sunyi kyau sosai, da fatan Allah ya albarkaci rayuwarsu da sauran yara baki daya.

No comments:

Post a Comment