Friday, 1 December 2017

Kyakkyawan hoton Ali Nuhu da Hafsat Shehu


Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton tare da tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausar kuma mata a gurin tsohon jarumi, marigayi Ahamd S. Nuhu, watau Hafsat Shehu.
Hoton nasu yayi kyau.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment