Monday, 18 December 2017

Kyakkyawan hoton Nafisa da kayan sojoji

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wannan hoton nata sanye da kayan sojoji da tasha dan karen kyau, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment