Tuesday, 12 December 2017

Kyan da ya gaji ubansa: Kalli dan Cristiano Ronaldo yana wasa da kwallo

Hausawa na fadin, Kyan da ya gaji ubansa, wannan hoton dan tauraron kwallon kafa, Cristiano Ronaldone yake atisaye da kwallo a filin wasan kungiyar Real Madrid, Ronaldonne dai yake kula da yaron sai idan baya nan mahaifiyarshi ke kula dashi.

No comments:

Post a Comment