Monday, 4 December 2017

Kyawawan hotunan Fati Washa tare da wasu daga cikin abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data sha irin kwalliyarnan ta zamani, tayi kyau sosai, anga Fati Washa din tare da wasu abokan aikinta da suka hada da TY Shaban da Ibrahim Maishinku dadai sauransu a gurin taron bayar da wata kyautar karrawa a daren jiya.No comments:

Post a Comment