Saturday, 9 December 2017

Kyawawan hotunan Maryam Booth daga gurin bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth dake gurin bautar kasa kenan a wadannan hotunan nata data dauka sanye da kayan bautar kasar tare da wasu abokanta sun kayatar, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment