Monday, 18 December 2017

Kyawawan hotunan Maryam Booth a gurin biki

Tairaruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan kayatattun hotunan data dauka a gurin wani biki data halarta, hotunan sunyi kyau. Muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment