Tuesday, 26 December 2017

Mabiya shi'a sun je taya Kiristoci murnar kirsimeti a coci

A jiyane mabiya addinin Kiristanci sukayi bikin ranar Kirsimeti, Wadannan hotunan wasu mabiya Shi'ane a jihar Flato inda suka kai ziyara wata coci me suna Fatima Cathedral a jihar dan taya kiristocin murnar ranar kirsimeti.A cikin wannan hoton na kasa za'a iya ganin daya daga cikin 'yan Shi'an cikin Hijabi tana bayani a cikin Cocin.
Rariya.

No comments:

Post a Comment