Monday, 25 December 2017

"Malama ya kuma naga haka">>Rahama Sadau ta tambayi Fati washa saboda ta saka hoton Neymar

Kwanakin bayane tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta bayyana soyayyarta ga dan wasan kwallon kafa mafi tsada a Duniya, Neymar inda labarin ya karade ko'ina, to a jiya, Abokiyar aikinta, Fati washa itama ta saka wannan hoton na Neymar a dandalinta na sada zumunta.
Ai kiwa Rahama na gani sai ta tambayi Fatin cewa," Malama ya haka kuma?"
Ftin dai ta mayarmata da amsar cewa, "Nasan wajenki ne ai, kawai kara na miki ai hajiya"


No comments:

Post a Comment