Monday, 25 December 2017

Mansurah Isah na murnar zagayowar ranar haihuwar danta, Yusuf

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah na murnar zagayowar ranar haihuwar danta, Yusuf Sani Danja, muna tayasu murna da fatan Allah ya raya, rayuwa me albarka.


No comments:

Post a Comment