Friday, 22 December 2017

Mansurah Isah ta baiwa Almajiri sadakar burodi

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar Sani Musa Danja, Mansurah Isah kenan a wannan hoton lokacin da take baiwa wani almajiri sadakr burodi. Muna fatan Allah ya amsamata ya kuma saka mata da Alheri.
No comments:

Post a Comment