Wednesday, 13 December 2017

Maryam Booth ta bayyana jami'ar data kammala da kuma abinda ta karanta

Bayan da ta kammala horaswa ta kwanaki ashirin da daya na aikin bautar kasa, tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta bayyana jami'ar data kamalla da kuma shekar katinta na aikin bautarkasa.Shedar kammala karatun ta bayyana Maryam ta samu digirine a fanni  kasuwanci daga jami'ar Victoria dake kasar Ingila, muna tayata murna da fatan Allah yasa ya amfaneta da sauran al'umma baki daya.No comments:

Post a Comment