Tuesday, 12 December 2017

Maryam Booth ta kammala horaswar bautar kasa

A jiya litininne Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta shiga cikin sabbin 'yan bautar kasa da suka kammala kwanaki ashirin da daya na horaswa ta musamman inda yanzu kuma aka turasu ma'aikatu daban-daban dan fara aikin na bautar kasar.
No comments:

Post a Comment