Wednesday, 20 December 2017

Maryam Booth 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wannan hoton nata data sha kwalliyar zamani ga hula hana salla, hoton nata ya kayatar, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment