Sunday, 3 December 2017

Maryam Yahaya rungume da bebin robar da suke kwana tare

Sabuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata inda take kwance, rungume da wata bebin roba, wadda ga dukkan alamu tare suke kwana, jarumar ta saka hotunan a dandalinta na sada zumunta tana cikin fara'a.No comments:

Post a Comment