Wednesday, 27 December 2017

Maryam Yahaya 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data sha kananan ga hula hana sallah, da alama tana gurin wani sha'anine a lokacin data dauki hotunan, sun kayatar sosai.


No comments:

Post a Comment