Sunday, 24 December 2017

Masa'uda 'Yar Agadas 'yar kwalisa

Jarumar fina-finan Hausa, Masa'uda 'yar Agadas kenan a wadannan hotunan nata data sha doguwar riga, hotunan sun dauki hankulan mutane sosai.
No comments:

Post a Comment