Thursday, 14 December 2017

Masoya Finafinan Indiya: Fim din Kabhi khushi kabhie gham yayi shekaru sha shida da fitowa

Sanannen fim din nan na kasar Indiya, Kabhi khushi kabhie gham wanda aka buga soyayya da dambarwar iyali a ciki kuma ya tara jaruman manya-manya sannan yayi dace da wakoki masu taba zuciyar masoya, ya kai shekaru sha shida da fitowa.
Masoya fina-finan Indiya nata sharhi da kuma tuna baya akan wannan fim din, wasu kuma abin mamaki ya basu ace wai har anyi shekaru shashida...

No comments:

Post a Comment