Sunday, 17 December 2017

Masu baiwa shugaba Buhari shawara sun tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

 Masu baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari shawara ta fannoni daban-dabanne auka tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi a fadarshi dake Abuja, sun shiryamai wani katin taya murna na musamman.


No comments:

Post a Comment