Saturday, 23 December 2017

Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya Amina Muhammad tare da Angelin Jolie

Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amin J. Muhammad kenan a wannan hoton tareda tauraruwar fina-finan kasar Amurkarnan watau Agelina Jolie, Anglina ta kasance jakadiyar majalisar a kasashe da dama ta tsawon lokaci.


No comments:

Post a Comment