Saturday, 16 December 2017

Matar data kashe mijinta: Kalli Maryam Sanda cikin motar gidan yari

Matar da ake zargi da kashe mijinta, Maryam Sanda kenan a wannan hoton cikin motar gidan bursina bayan da alkali ya hana bayar da Belinta, a zaman karshe da akayi na sauraron karan Maryam, hadda mahaifiyarta da 'yan uwanta aka gurfanar.
No comments:

Post a Comment