Friday, 15 December 2017

Matar data kashe mijinta: Maryam, Mahaifiyar da 'yan uwanta bayan da Alkali ya hana Beli

Maimuna Sanda , uwar Makashiyar Mijinta, Bilyaminu,  Maryam Sanda,  tare da ita Kan ta Makashiyar Maryam ta rufe kanta, da Sadiya Aminu da Dan uwanta Aliyu Sanda a fursin bayan hana su beli da akayi.


Ya Allah kasa mufi karfin karfin zuciyarmu.

No comments:

Post a Comment