Friday, 15 December 2017

Matar mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo tayi noman Doya

A wani kokari na karfafawa 'yan Najeriya su rungumi harkar noma, Matar mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo ta girbe wata doya data shuka a irin a bayan gidanta yau da safe.
Da damadai sun yabamata saboda wannan abu da tayi.


No comments:

Post a Comment