Tuesday, 12 December 2017

Matashi dan jihar Gombe yayi bajinta:Kalli motar da ya kera

Wannan wani matashine me suna Muhammad Auwal da ya kera mota da karafa daya samu anan cikin gida Najeriya, Dan jihar Gombe ne kuma saboda irin wannan abu da yayi ya birge mutane akata watsa hotunanshi a dandalin sada zumunta da muhawara na yanar gizo ko Allah zaisa mahukunta suga wannan kokari nashi su tallafa mishi.Muna fatan Allah ya sa ya samu tallafin daya akamata, ya kara basira ya kuma karo mana irinshi

No comments:

Post a Comment