Thursday, 7 December 2017

Matashin soja da Boko Haram suka kashe yana da shirin aure

Allah sarki hazikin matashin soja kenan, me suna Kamal da mayakan Boko Haram suka halaka, rahotanni sun bayyana cewa kamin kisan nashi, ya fara shirye-shiryen yin aure. Muna moshi fatan samun Rahama da gafarar Allah.


Duk sauran 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya Allah ya jikansu ya kai rahama kabarinsu, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.No comments:

Post a Comment