Saturday, 23 December 2017

Mawaki: Buzu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Mawakinnan da akewa lakabi da Buzu, wanda yayi wakokinnan da suka watsu kamar wutar daji watau, Duniya ta baci mutane, maza ke gulma yanzu da kuma girgirza, na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment