Sunday, 10 December 2017

"Maza ku rika wa matanku uzuri akan kishi">> Wani bawan Allah yayi muhimmin jawabi akan kishin mata

Kishi kumallon mata, bakin kishi yakan sa wasu matan aikata abubuwa daban-daban da hakula ba zasu daukaba, malamai nata kara jawo hankula akan irin yanda ya kamata mata su gujewa mugun kishi, wannan bidiyon yana dauke da jawabin wani bawan Allah akan cewa maza su rika wa matansu uzuri akan kishi.


Mutumin yayi misali da yanda Allah baya son kishiya wajan Ibada, yanda duk yawan ibadarka, kana hada Allah da wani to ta rushe da kuma irin yanda, da ace kaima Allah ya halatta cewa macen tama kishiya, yaya zakaji?.

Duk da wasu sun kalubalanci wannan mutumin akan kawo misali da kishin Allah ya hadashi dana mutane, wasu sun yabamai kuma sun gamsu da abinda ya fada, dan sauraron cikakken abinda ya fada, sai a danna bidiyonnan na sama.
Tozali.

No comments:

Post a Comment