Saturday, 9 December 2017

Me buhu-buhu: Kalli mata na wawar Sani Musa Danja

TAuraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja, Zaki, kenan a wadannan hotunan nashi inda aka nunashi mata na jayayya akanshi, Sani Danja dai yana da wani suna da ake gaya mishi, watau me buhu-buhu.An dauki wadannan hotunan ne a lokacin daukar shirin fim din Gidan Danja.

No comments:

Post a Comment