Friday, 22 December 2017

Me dokar bacci...: Kalli lodin wuce kima da motar jami'an kula da hanya tayi

Wata motar jami'an kula da hanya na Road Safety ce a wannan hoton tayi mummunan lodi irin wanda suke kama motocin mutanen gari idan sun gansu da irinshi, to sukuma da sukayi haka, wa zai kamasu?.


Wannan alamace ta me dokar bacci da ake cewa ya buge da gyangyadi.

No comments:

Post a Comment