Thursday, 7 December 2017

Me gabatar da shirye-shirye a Arewa24 Abubakar Habib Ibrahim na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron me gabatar da shirye-shirye a tashar Arewa24 kuma mashirin fina-finan Hausa, Abubakar Habib Ibrahim na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment