Tuesday, 19 December 2017

Muhimmancin karatun suratul Bakara a cikin gida>>Sheikh Isah Aliyu Fantami

Shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Idah Aliyu Fantami ne a wannan hoton bidiyo yake jawo hankalin mutane akan muhimmancin karatun kur'ani a cikin gida, musamman suratul Bakara, ya bayyana cewa hakan yana kore shedanu daga cikin gida.


Muna fatan Allah ya amsa ya kuma sakawa malam da Alheri.

No comments:

Post a Comment