Thursday, 28 December 2017

"Mun gode da Addu'o'inku 'yan Najeriya: Dan uwana Yusuf yana kara samun sauki">>Zahara Buhari

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta yiwa dan uwanta, Yusuf Buhari addu'ar fatan samun sauki, a wani sako data fitar ta dandalinta na sada zumunta da muhawara, Zahara ta yiwa jama'a, 'yan uwa da abokan arziki godiya bisa irin sakonnin nuna damuwa da addu'o'i da suka rika aikawa akan dan uwan nata.Ta kuma bayyana cewa dan uwan nata yana samun sauki.
Muna fatan Allah ya kara sauki.

No comments:

Post a Comment