Monday, 25 December 2017

Mustafa Badaru na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Jarumin fina-finan Hausa, Mustafa Badaru na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment