Thursday, 14 December 2017

Mutane sun nuna soyayya ga wannan hoton na wani bawan Allah yana karatun kur'ani

Wannan wani hotone na wani bawan Allah da aka dauka shekaru masu yawa da suka gabata yana karatun kur'ani, hoton yayi ta yawo a shafukan sada zumunta da muhawara inda akata nuna sha'awarshi.


Gaskiya idan mutum yaga wannan hoton sai yaji zuciyarshi ta soyu dashi, muna fatan Allah ya sakawa iyayenmu da malamanmu da Alheri.

No comments:

Post a Comment