Saturday, 30 December 2017

"Na gode da addu'o'i: Diyata na kara samun sauki">>Adam A. Zango

Dazune mukaji labarin rashin lafiyar diyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki , Adam A. Zango, Adamun sa sake fitar da labari me dadi akan rashin lafiyar diyar tashi, yace, yana godiya ga duk wadanda sukaji labarin rashin lafitar diyar tashi kuma suka mata addu'a.Ya kara da cewa tana kara samun sauki, jikin nata yayi kyau.

Muna kara mata addu'ar Allah ya bata lafiya.

No comments:

Post a Comment