Friday, 1 December 2017

"Na tafi zuwa wata kasar Afrika">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan, ya bayyana cewa ya tafi daya daga cikin kasashen Afrika, wasu rahotanni da basu tabbataba sun bayyana cewa kasar Kamaruce Adamun zashi, amma shi be bayyana hakan ba da aknshi.
Muna mishi fatan Allah ya kaishi duk inda ya tafi lafiya ya kuma dawo lafiya.

No comments:

Post a Comment