Sunday, 31 December 2017

Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da suka dauki hankula da take murnar shigowar sabuwar shekarar 2018 dasu, Nafisar dai na zaunene a kan wata kyakkyawar kujera sanye da kananan kaya, da wando daya matseta, sannan kuma ga wani bakin takalmi na musaman haka kuma tasha gilashi, hoton ya kayatar.
No comments:

Post a Comment