Saturday, 30 December 2017

Nazir Ahmad dan kwalisa

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin waka kenan a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliya irin ta yan kwalisa, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment