Saturday, 9 December 2017

Nazir Ahmad tare da danshi cikin kayatacciyar motarshi ta wasa

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad wanda ake kira ko kuma ya nada kanshi, Sarkin Waka, kenan a wannan hoton sanye da jajayen kaya ga kuma yaronshi kusa dashi, cikin kayatacciyar motarshi ta wasa, itama kalar jaa, me fasalin BMW.Hoton nasu ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment