Friday, 22 December 2017

"Ni baturene kuma musulmi: Ina Alfahari da addinina"

Wannan baturen me suna Christopher John George ya matukar burge mutane kuma akai ta mai addu'o'in fatan Alheri bayan daya bayyana cewa shi baturene kuma muslmi kuma yana alfahari da addininshi.Christopher ya bayyana a dandalinshi na sada zumunta cewa:

"Sunana Chiristopher John George. Ni baturene kuma musulmi. Ina matukar son addinina, ni baturene kuma ina rayuwa irin ta turawa, hakan baici karo da addini naba saboda nasan yadda nike rayuwa a matsayin bature kuma musulmi"

Muna mishi fatan Alheri.No comments:

Post a Comment